Lawal Yahaya Sanatan Bauchi ta Kudu Baiwa ne daga Allah: Prince Mohammed Sani Hassan
Hakika Mutanen Yankin Bauchi Takudu Allah Ya Albarkancesu da Shugaba kuma Jagora Mai Son cigaban Yanki. Yanacikin Tarihi cewa Bauchi Takudu sunyi Sanatoci kaman haka tundawowan Damocradiya 1999,Senator Salisu matori ,Senator Maikafi,Senator Bala Mohammed ,Senator,Adamu Gumba,Senator late mal Ali Wakili da Senator Lawal Yahaya Gumau.
Kowani Sanata Yayi Iyaka Nashi Kokari Wurin Keutata Wa Mutanensa. Akow Sanatoci kala uku ,Akow Santana dabaya Magana A Majalisu kuma Bayazuwa Majalisa,Akow Sanatan Dabaya Kawo Kayan keutatawa wa Mazabarsa, kuma ko Sunje Abuja basu Ganinsa.
Akow Sanatan Dako Yaushe kaje Abuja Gidansa daka sameshi kuma dai saurareka sanan kuma yana keutata wa mutanen Mazabarsa. Allah subuhanahu Wata 'ala shikadai dai Iya Azurta kowa, Dan Adam Saidai Yayi Bakin Kokarinsa.
Ko Mutum Yaki Allah Yasan cewa Mai Girma Senator Lawal Yahaya Gumau Yana Iya Bakin Kokarinsa Wurin Keutata wa Al'Umar Mazabarsa ,Yana bada Tallafin Karatu
Yanabada Tallafin Asibiti,Yana Bada Jari domin Kama Sana'a,Yana Bada Abubuwan hawa kaman Motoci wamasau Rabo
da Yananeman wamatasa Aikin Yi
Yana Gina Makarantu masu daki biyu zuwa uku.Yana gina Rijiyan Burtsatsai
Yanagina Asibiti na shakati,Yanabada Tallafi wa Marayu da marasa Galihu,yaraba wa mata Abubuwan kama Sana'a, Kaman kekunan Dinki, Injunan saka, Injunan Markadai da Sauransu .Sanata Lawal Yahaya Gumau hakika Yakasance daga cikin Sanatocin dasuke zuwa office A Majalisa.
Indai Mutum badan Hasada bane saboda anyi mawani ba Amasa toh badaice Lawal Yahaya Gumau baya komaiba. Mudai muna Godiya da Irin keutata dayakeyi kuma munasa fatan Alhairi
Prince Mohammed Sani Hassan
Sardaunan Danrimin Bauchi
Comments
Post a Comment