Yadda nayi bikin ranar zagayowar haihuwa ta: Ismail Idris Abdullahi.

Nayi amfani da kudin da dansayi cake dasauran kayakin da akeyin amfani dasu awajen yin bikin karin shaikara (birthday)
Nasayi kayan abinci.

Nayi amfani da kayan abinci amatsayin cake kuma mun rabashi kashi kashi yanda ake raba cake munkuma bama mabukata dan ganin munsa farinciki a fuskokinsu a mai makon murabama yan uwa da abokai cake aci ayi waka da ma rawa awani gefen.

Daga karshe ina fatan sauran yan uwa da abokai dasuyi kuyi dawannan sabon salon yin bikin karin shaikara (birthday) dan ganin anyi amfani da makudan kudaden da ake kashewa don taimakawa mabukata da masu karamin karfi.
Sai dai kasan mutane ba'a iyarmusu wani daice to munji inkayi dan Allah ne maiyasa kasashi a Facebook? Nasashine dan ganin kowa ya ankare yagane yin birthday da cake ko yin bikin daga kai sai yan uwa da abokai tsohon yayine kuma tawani gefenma bawani lada sai dai akasin hakan dan haka mukoma ga Allah mutaimaki yan uwa mabukata daga kadan din da muke cewa kadan dinne dan wani shi awajenshi mai yawane. Allah sa mugane mufito da salon taimakun kanmu dakanmu ba sai munjira yan siyasaba da masu hali.

Comments

Popular posts from this blog

Plateau North Re-rerun: Parties await Tribunal Judgement

Frontline YAN National Speaker Aspirant Amb. Sadiq Tour southern Nigeria, seek support

Dr. Abubakar Muhammad Bello to Receive NANS 'Grand Leader of Masses' Award