Ya kamata mahukunta su kara wayar Al'umman Musulmi akan cutar Corona virus: Umar Abdulrazaq

Wani matashi da gwagwarmayar Samar da adalci a sakanin al'umma a karamar hukumar Toro da kasa Baki komarade Umar Abdulrazaq ya garzaya shafin sa na Facebook domin wayar al'umma dakai bisa cutar Corona virus Wanda a halin yanzu ta dabaibaye duniya baki daya. Matashin yace mutane su dauka wannan tamkar Jarabawa ce Wanda Ubangiji Allah ma daukakin Sarki ya turo wa bayin Wanda kiyaye dokokin da Kuma komawa ga Allah ne kawai mafita .

Yaci gaba da cewa duk shike mafi yawan Al'umman Musulmai suna alakan ta wannan cutar a matsayin makircin yahudu amma asan cewa inhar yahudawa da suka kirki cutar yau da neman dauki soboda lakuce rayukar su da wannan annoba ke cigaba dayi to lallai dole masu ruwa da saki suyi sayin daka wajen wayar wa al'umma kai ba kara batar dasu ba .A iya sani na bayahude ya fi kowa son rayuwa a duniya. Mai zai sa ya Kai wa kan sa cutar da yawan Shima zai kashe shi?
Mafiyawancin mace macen da ake samu sakamakon corona virus daga yankin turai ya fi yawa Spain and Italy. Shin kasashen musulmai ne nan. Meyasa suka fi mutuwa ba Yan kasan saudia ba,iran, Iraq ko Turkey?

Tayaya mutumin da yake samun riban miliyoyi a harkan kwallon kafa,sifurin jiragen sama, harkar man fetur da duk wani nau'in kasuwanci Yahudawa sun fi yawan jari a ciki amma Kuma komai ya tsaya saboda corona virus. Amma Kai dan Nigeria Kai ne ake maka makirci dan kafi kowa ilimi, addini, dukiya a duniya da kasa mai wadata.

Gaskiya wannan rashib ganewar mu, da duhun kai gaskiya yanzu abin ya fi bayyana a zahiri. Muna bukatar rukiya akan halayyar mu da fatan Allah ya takaita wannan annobar! A
llah ka kare kasar mu Nigeria ka sa mu gane gaskiyar wannan annobar Kuma mu kiyaye abin da zai sa mu kamu da ita.

Comments

Popular posts from this blog

Dankwambo/Amtai political feud, Group calls for quick Security interventions.

Comr. Auwal Suspended from office as National President,Yobe State Students.

Plateau North Re-rerun: Parties await Tribunal Judgement