Bayan biyan kudin Fansa,an kashe wanda aka sace a Bauchi.

Sun karbi kudin Fansa kimanin naira Miliyan 3,80000 kuma sun kasheshi.
Innalillahi wa inna ilaihil raji'un wannan Saurayi da kuke gani Sunan sa Sadiq Sulaiman Dan jihar Bauchi ne a Karamar Hukumar Ningi  masu Garkuwa da mutane ne suka sace shi, kuma suka nemi a basu kudin fansa har naira Miliyan 3,800000 kuma an aike musu da kudin amma karshe suka kasheshi.

Sai dai kissan da suka masa ana zargin cewa shi mamacin ya gane masu Garkuwan ne wanda sanadin haka yasa suka kasheshi  Domin ana zargin  Lamarin yana cike ne da cin amana na Aboki da Dan'uwa kamar yanda rihoton da aka aiko mana ke nunawa kuma tuni aka Cafke wanda ake zargin Domin Binciko hakikanin abinda ya faru.

Comments

Popular posts from this blog

Plateau North Re-rerun: Parties await Tribunal Judgement

Frontline YAN National Speaker Aspirant Amb. Sadiq Tour southern Nigeria, seek support

Dr. Abubakar Muhammad Bello to Receive NANS 'Grand Leader of Masses' Award