BAUCHI STATE COVID-19 VOLUNTEER NETWORK SUN WAYAR DA AL'UMMA AKAN CUTAR: ISMAIL IDRIS

BAUCHI STATE COVID19 VOLUNTEER NETWORK KUNYI ABUN AYABAMUKU.

Anawa tunanin acikn matasan jihar Bauchi Khalid Barau Ningi da sauran matasan Bauchi State Covid19 Volunteer Network sunyi namijin kokari bisa tunanin dasukayi na bada gudumowa ga al'umman jihar Bauchi kuma sun cancanci ayaba musu.

Inakira ga sauran matasa dama al'umman jihar Bauchi gabadaya dasuyi kokari wajen bin duk ka'idojin karekai daga wannan annobar ta Covid19.

Masu ganin abunda matasan sukeyi sunayine dawata manufa nadaban yakamata sugane idan baraka fadi alkairiba to kayi shiru, idan baraka iya bada naka gudumowanba na kayan iki ko na lokacinka dan wayer dakan al'umma to fa baikamata ka aibanta abunba ko kayi kushe dan karwasu su bada nasu gudumowanba nifa anawa karamin tunanin yin hakan bai daceba.

Daga karshe musani wallahi irin wannan halin shiyasa bama cigaba wallahi matasa mune problem din kanmu idan kaga wani yayi abunda yasabama ra'ayinka ko bakacikin tafiyan shikenan sai yadawo ba dai dai bane? Haba yakamata inkaga kamar bai makaba kaima kayi irinnaka kabada naka gudumowan hakan saikaga ansamu abunda ake nema al'umma ta anfana da abun.

Allah yasa mudace Allah yahada kanmu yakaremu masu kokarin taimakawa Allah yabiyaku Allah yakaremana jihar Bauchi dama al'umman duniya gabadaya.


Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Plateau North Re-rerun: Parties await Tribunal Judgement

Frontline YAN National Speaker Aspirant Amb. Sadiq Tour southern Nigeria, seek support

Dr. Abubakar Muhammad Bello to Receive NANS 'Grand Leader of Masses' Award